GYARAN JIKI:MUHIMMANCIN AMFANI DA MAN KADE. Jama’a da dama na amfani da man kade kawai ba tare da sanin hakikanin muhimm ancin amfaninsa ba. Inaso inyi bayanin yanda xa ai amfani da man kade wajen samun ingantacciyar fata da kuma gashi mai kyau. ★Man kade na gyara fatar mace fiye da sauran mayuka masu chanxa […]
The post KARANTA KAJI: MAHIMMACIN MAN KADE A JIKIN DA ADAM appeared first on MUJALLARMU.