Rahama Sadau Ta Dawo Harkar Fim Da Cikakken Iko Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta ce ta yafe wa fitacciyar jarumar finafinan Hausa Rahama Sadau dukkan laifukan da ta yi, wadanda suka janyo aka hana ta yin fim. Shugaban hukumar, Isma’ila Na’abba Afakalla, ya shaida cewa, “A shirye muke mu soma tace fina-finan da […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: KUNGIYAR SHIRYA FINA FINAI MOPPAN TA JANYE HUKUNCIN DAKATAR DA RAHAMA SADAU-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.