Daga Auwal M Kura Rundunar Yan Sanda Reshan Jahar Jigawa Sunfitar Da Sanarwa Samun Nasara Da Rundunar Tasu Tayi Inda Ta Samu Nasarar Kama Wani Shahararren Mai Garkuwa Da Mutane Wanda Ya Addabi Jahar Mai Suna Buba Wanda Rundunar Tadade Tana Nema. Mai Magana Da Yawun Rundunar Yan Sanda Jahar JigawaSP Abdul Jinjiri,Shine Ya Bayyana […]
The post JAMI’AN TSARO SUNYI NASARAR CAFKE FITATCEN JAGORAN MASU GARKUWA DA MUTANE A JIGAWA appeared first on MUJALLARMU.