Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raj’un: Wani Sanata Ya Rasa ‘Ya’yan sa Biyu Sanadiyyar Hadarin Mota Daya Rutsa Dasu. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Sanata mai mala Bala sakataren jam’iyyar APC ya rasa ‘ya yansa biyu sanadiyyar wani hadarin mota daya rutsa dasu ranar alhamis. Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu, keda labari ‘ya’yan biyu na sanata Mai […]
The post LABARI CIKIN HOTUNA: WANI SANATA YA RASA ‘YA’YAN SA BIYU SANADIYAYYAR HADARIN MOTA-Karanta Kaji. appeared first on MUJALLARMU.