KO MIYE DALILI: TSOHUWAR JARUMA FATI MUHAMMED TAYI ALKAWARIN AURE TA NA GABA...
Na Dauki Alkawarin Aure Na Gaba Saina Aure Malamin Addinin Islama-Inji Tsohuwar Haruna Fati Muhammad. Sanannar jarumar nan a da ta wasannin fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood a shekarun baya...
View ArticleGWAMNA KASHIM SHETTIMA YA MIKA YARINYAR DA TA KUBUTA DAGA ‘YAN BOKO HARAM...
Labari Cikin Hotu: Gwamnan Borno Kashim Shettima Ya Mika Yarinyar Data Kubuta Daga ‘Yan Boko Zuwa Ofishin Gwamnatin Tarayya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ajiya...
View ArticleKARANTA KAJI: GOBARA TA KASHE WANI DAN SANDA DA MATAR SA DA ‘YAR CIKIN SA A...
Gobara Ta Kashe Uba Da Matarsa Da ‘Yar Cikin Su A Jihar Adamawa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. A ranar labara 17 ga watan Janairu gobara ta tashi a wani barikin ‘yan sanda dake jihar Adamawa, inda tayi...
View ArticleANYI KIRA GA SHUGABA BUHARI YA SAUKA DAGA MUKAMIN MINISTAN MAI YA NADA...
Anyi Kira Ga Shugaba Buhari Ya Sauka Daga Mukamin Ministan Mai Ya Nada Sabon Minista. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Alhaji Ibrahim Muhammed Daura mai fada aji a garin shugaban kasa Daura yayi kira na...
View ArticleKARANTA KAJI: AMINI KUMA ABOKI GA SHUGABA BUHARI BISI AKANDE YAYI SHARHI GAME...
Shugaba Buhari Abokina Ne Amma Ba zamuyi Nasara Idan Muka Zuba Ido A Haka. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Shugaba ga jam’iyyar APC kuma babban aminin gaske ga shugaba Buhari Bisi Akande yayi sharhi game...
View ArticleKARANTA KAJI:HARSASHEN BINDIGAR WANI JAMI’IN KWASTAN YA KUSKURE YA HARBI MACE...
Harsashen Bindigar Wani Jami’in Kwastan Ya Kuskure Ya Harbi Mace Mai Ciki A Jihar Ogun. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Wata mata mai tsohon ciki wata takwas tasha harsashen jamai’an kwastan a jihar...
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA: WANI SANATA YA RASA ‘YA’YAN SA BIYU SANADIYAYYAR HADARIN...
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raj’un: Wani Sanata Ya Rasa ‘Ya’yan sa Biyu Sanadiyyar Hadarin Mota Daya Rutsa Dasu. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Sanata mai mala Bala sakataren jam’iyyar APC ya rasa ‘ya...
View ArticleKO ZAN RASA RAYUWA TA KURI’ATA TA SHUGABA BUHARI CE A ZABEN 2019-INJI...
Koda Zan Rasa Rayuwata Saina Zabi Shugaba Buhari A Zaben 2019-Inji Matashiyar Budurwa King Roviel. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. A jiya alhamis ne aka samu wata matashiyar budurwa ‘yar gani kashe ni...
View ArticleKU KALLI HOTUNAN SABON DAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR ZAMFARA DA AKE YIWA KAMFEN A...
Ku Kalli Hotunan Sabon Dan Takarar Gwamnan Jihar Zamfara Da Suka Janyo Cece Kuce Tsakanin Al’umma. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Ajiya alhamis ne majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu, taci karo da hotun...
View ArticleZAMU CIGABA DA FASA BUTUTUN MAI DAGA INDA MUKA TSAYA TUNDA GWAMNATI TA KASA...
Zamu Cigaba Da Fasa Bututun Mai Daga Inda Muka Tsaya-Inji Tsagerun Neja Delta. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Kungiyar tsagerun neja delta sun fitar da wani sabon bayani game da shirin su na cigaba da...
View ArticleWATA SABUWA: AN SACE JARIRI A ASIBITIN KADUNA BAYAN HAIHUWA-Karanta Kaji
YADDA AKA SACE JARIRI DAGA HAIHUWARSA A ASIBITIN YUSUF DAN TSOHO A KADUNA Daga Auwal m Kura Yanzu Haka Hukumomi A Jahar Kaduna Suna Cigaba Da Bincike Bisa Bacewar Jariri Sabon Haihuwa A Babban Asibtin...
View ArticleKARANTA KAJI: KUNGIYAR DYNAMIC FOUNDATION DAKE KOYAR DA SANA’O’IN HANNU TAYI...
KUNGIYAR AK DYNAMIC INTERNATIONAL FOUNDATION ( AKDIF) TA KARDAMAR DA YA’YAN KUNGIYAR NA JAHAR KADUNA 22/1 /2018 Daga Auwal M Kura Fitatciyar Kungiyar Nan Data Shara Wajen Koyar Dabi’u Da Sana’o’in...
View ArticleKARANTA KAJI: GWAMNA FAYOSE YAYI KACA-KACA DA OBASANJO KAN BUDADDIYAR WASIKAR...
Fayose yayi kaca-kaca da Obasanjo akan budaddiyar wasikar da ya rubutawa Buhari Gwamnan jihar Ekiti ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari da Obasanjo ba su da wani amfani a wannan zamani duk sun...
View ArticleDUBA KAGA: HOTUN MUTUMIN DA YAFI KOWA GAJARTA A DUNIYA
Ku Kulli Hotun Mutumin Da Yafi Kowa Gajarta A Duniya Maisuna Bahadur Dang. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wannan mutamin da kuke gani sunansa Chandra Bahadur Dang dan yankin kasar labarawa,an haife sa a...
View ArticleBANYI ZAMAN SIRRI DA SHUGABA BUHARI BA SABODA WASIKAR OBASANJO-Inji Bola Tinubu
Shugaban Jam’iyyar APC Bola Tinubu Ya Bayyana Abinda Yasa Yayi Zaman Sirri Da Shugaba Buhari. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban jam’iyyar APC Bola Tinubu ya musanta zargin da wasu matune keyi kan...
View ArticleINA KIRA GA OBASANJO YA DAINA FURTA KALAMAN DA BASU DACE GA SHUGABA...
Kada wasikar Obasanjo ya daga hankalin Buhari – Dembo Babban darakta na kungiyar magoya bayan Buhari wato Buhari Support Group Centre, (BSGC), Alhaji Umaru Dembo, ya yi kira ga shugaban kasa...
View ArticleDUBA KAGA: MAWAKI NURA M INUWA YA GAMA SHIRIN SAKIN SABBIN KUNDAYEN WAKOKIN...
ssalamu alaikum warahamatullah yan uwana ma’abota ziyayar wannan shafi yau nazo muku da labari mai dadi game da sababbin wakokin shahararren mawakin nanaye wato Nura M Inuwa game da abums dinsa na...
View ArticleBABU ABINDA ZAISA MU BAWA MATASA MULKI SABODA KAWAI SUNA ZAGIN MU-Inji Gwamna...
BAZAMU TABA BAWA MATASA MULKI BA SABODA KAWAI SUNA ZAGIN MU – El-Rufai 24/1/2018 Daga Auwal M Kura Gwamnan Jahar Kaduna Nasir El-Rufai Yace Irin Cin Mutunci Da Matasa Sukeyi Musu A Kafafen Yada Labarai...
View ArticleKARANTA KAJI: SHUGABA BUHARI YA MAIDAWA OBASANJO DA MARTANIN WASIKAR SA
Obasanjo Baiyi Tsofa Da Zuwa Gidan Kurkuku Ba-Inji Wasu Magoya Bayan Buhari. Shugaban kasa Muhammad Buhari ajiya laraba 24 ga watan janairu ya maidawa tsohon shugaban kasa Obasanjo martani akan...
View ArticleKARANTA KAJI: HUKUMAR FATAUCI DA MIYAGUN KWAYOYI NDLEA TA CAFKE WANI SOJAN...
Hukumar Kula Da Shige Da Fice Na Miyagun Kwayoyi NDLEA Ta Cafke Wani Sojan Bogi Sanye Kayan Sojoji Da Bindigogi. HUKUMAR YAKI DA SHA DA FATAUCIN MIYAGUN KWAYOYI (NDLEA ) TA KAMA SOJAN BOGI DAUKE DA...
View Article