Shugaba Buhari Abokina Ne Amma Ba zamuyi Nasara Idan Muka Zuba Ido A Haka. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Shugaba ga jam’iyyar APC kuma babban aminin gaske ga shugaba Buhari Bisi Akande yayi sharhi game da yadda mulkin Najeriya ke tafiyar hawainiya a yanzu. Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu, keda labari Bisi Akande yace matukar shugaba […]
The post KARANTA KAJI: AMINI KUMA ABOKI GA SHUGABA BUHARI BISI AKANDE YAYI SHARHI GAME DA YADDA MULKIN APC KE TAFIYAR HAWAINIYA A NAJERIYA appeared first on MUJALLARMU.