Anyi Kira Ga Shugaba Buhari Ya Sauka Daga Mukamin Ministan Mai Ya Nada Sabon Minista. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Alhaji Ibrahim Muhammed Daura mai fada aji a garin shugaban kasa Daura yayi kira na musamman ga shugaba Muhammad Buhari kan batun matsalar mai a kasa. Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu, keda labari daga jaridar The […]
The post ANYI KIRA GA SHUGABA BUHARI YA SAUKA DAGA MUKAMIN MINISTAN MAI YA NADA WANI-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.