KUNGIYAR AK DYNAMIC INTERNATIONAL FOUNDATION ( AKDIF) TA KARDAMAR DA YA’YAN KUNGIYAR NA JAHAR KADUNA 22/1 /2018 Daga Auwal M Kura Fitatciyar Kungiyar Nan Data Shara Wajen Koyar Dabi’u Da Sana’o’in Hannu Ta Ak Dynamic Ta Kardamar Tare Da Rantsar Da Shugabannin Ta Na Jahar Zamfara. Da Yake Jawabi Shugaban Kungiyar Shugaban Kungiyar Na Kasa […]
The post KARANTA KAJI: KUNGIYAR DYNAMIC FOUNDATION DAKE KOYAR DA SANA’O’IN HANNU TAYI TARON KADDAMAR DA SABBIN SHUGABANNI A JIHAR ZAMFARA appeared first on MUJALLARMU.