Fayose yayi kaca-kaca da Obasanjo akan budaddiyar wasikar da ya rubutawa Buhari Gwamnan jihar Ekiti ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari da Obasanjo ba su da wani amfani a wannan zamani duk sun tsufa – Ayodele Fayose ya ce tun yana makarantar frimare yake jin suna Obasanjo a fagen siyasar Najeriya Gwamnan […]
The post KARANTA KAJI: GWAMNA FAYOSE YAYI KACA-KACA DA OBASANJO KAN BUDADDIYAR WASIKAR DAYA RUBUTAWA BUHARI appeared first on MUJALLARMU.