Ku Kulli Hotun Mutumin Da Yafi Kowa Gajarta A Duniya Maisuna Bahadur Dang. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wannan mutamin da kuke gani sunansa Chandra Bahadur Dang dan yankin kasar labarawa,an haife sa a 1939 a wani kauye mai suna Nepal inda a yanzu haka yanada shekaru 79 da haihuwa a duniya. Bahadur Dang yana rayuwar sane […]
The post DUBA KAGA: HOTUN MUTUMIN DA YAFI KOWA GAJARTA A DUNIYA appeared first on MUJALLARMU.