ssalamu alaikum warahamatullah yan uwana ma’abota ziyayar wannan shafi yau nazo muku da labari mai dadi game da sababbin wakokin shahararren mawakin nanaye wato Nura M Inuwa game da abums dinsa na wannan shekara. wanda yayi ta baiwa masoyansa hakuri to ku kashe kunnenku kuji daga abinda mawakin a shafinsa na instagram. “Wasika Da Manya […]
The post DUBA KAGA: MAWAKI NURA M INUWA YA GAMA SHIRIN SAKIN SABBIN KUNDAYEN WAKOKIN SA GUDA BIYU NA BANA-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.