Kada wasikar Obasanjo ya daga hankalin Buhari – Dembo Babban darakta na kungiyar magoya bayan Buhari wato Buhari Support Group Centre, (BSGC), Alhaji Umaru Dembo, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya fito ya sake neman kujerar shugabancin kasa a zaben 2019. Ya ce kada Buhari ya saurari kiran da tsohon […]
The post INA KIRA GA OBASANJO YA DAINA FURTA KALAMAN DA BASU DACE GA SHUGABA BUHARI-Inji Dembo appeared first on MUJALLARMU.