DUBA KAGA: HOTUN DANK’ARERIYAR MOTAR DA SANATA SHEHU SANI YA SAYAWA WATA BUDURWA
SANATA SHEHU SANI YA SIYAWA WATA BUDURWA DANK’ARERIYAR MOTA 26/1/2018 Daga Auwal M Kura Tun Ajiya 25/1/2018 Cece kuce Ya Barke Tsakanin Magoya Bayan Sanata Shehu Sani Da Al-ummar Jahar Kan Siyawa Wata...
View ArticleKuyi Download Din App Na Mujallarmu Zuwa Kan Wayoyinku Na Hannu Don Samun...
Kuyi Download Din App Na Mujallarmu Zuwa Kan Wayoyinku Na Hannu Don Samun Ingantattun Labarai Batare Da Kun Bude Facebook Naku Ba YAN UWA MABIYA WANNAN SHAFIN NA MUJALLARMU MAI ALBARKA GA WATA SABUWAR...
View ArticleKADA KI YARDA KI ZAMAN CIKIN MATAN DA BAZA SU JI KAMSHIN ALJANNA BA
NAYI KARO DA WANI HADISI DA YA SA NAKE TSORATARWA MATAN ZAMANI KARSHEN SU DOMIN IRIN SHIGA DA SUKE. Assalamu alaikum, Da farko zan fara da neman gafarar ubangiji domin kowane Dan Adam mai laifine ne...
View ArticleYADDA JIKIN DAN ADAM YAKE KOMAWA BAYAN SHIGARSA KABARI!!
{1}. A Rana ta FARKO da Gawar Dan-Adam ta Shiga Kabari, Ciki Yake Fara Wari Da Kuma Al’aura (Wadanda Dan-Adam yafi baiwa muhimmanci kenan a rayuwa, Har ake sabawa Allah (s.w.t) saboda su. {2}. Rana...
View ArticleDIYA TA CE SARAUNIYAR KYAWO A NAJERIYA-Inji Gwamna Okorocha
Diya Tace Sarauniyar Matan Najeriya-Inji Gwamna Okorocha. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha yace, yana alfahari da diyarsa mace datayi fice acikin dukkanin matan Najeriya....
View ArticleKARANTA KAJI:MAGANI 5 DA GWANDA KEYI A JIKIN DAN ADAM
Karanta Kaji Magani 5 Da Gwanda Keyi A Jikin Dan Adam. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda muka sani cewa gwanda na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwa da Allah ya albarkaci mu da ita, sannan kuma...
View ArticleDUBA KAGA: HOTUN TSOHON DA YAYI SHEKARU 145 A DUNIYA
Duba Kaga Hotun Tsohon Da Yayi Shekaru 145 A Duniya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Wani Saurayi maisuna Ikenna Ofodile ya watsa hotunan kakansa akan shafin sa na sada zumunta facebook. Kamar Yadda...
View ArticleKARANTA KAJI: DALILAI 6 DAKE SA SAURO CIZON WASU MUTANE
Karanta Kaji Dalilai 6 Dake Sa Sauro Cizon Wasu Mutane. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Kamar yadda muka sani dai sauro na daga cikin kananan kwari sai dai kuma bala’in sa nada yawa sosai. GI Bisa...
View ArticleKARSHEN ZANCE: RAHAMA SADAU TA BAYYANA SAURAYIN DA TAKE MURADIN AURE-Karanta...
Soyayya Gamon Jini: Rahama Sadau Ta Bayyana Saurayin Da Take Muradi Fitacciyar tauraruwar fina finan Hausa, wato Kannywood, Rahama Sadau ta fito fili ta bayyana ma Duniya saurayin da take muradin...
View ArticleDUBA KAGA: ZAFAFAN HOTUNAN MARYAM BOOTH DA SUKAYI FICE A SATIN NAN
Ku Kulli Zafafan Hotunan Jaruma Maryam Booth Da Sukayi Fice A Satin Nan. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitacciyar jarumar Hausa fim wata Maryam Booth wadda akafi sani da Dijangala ta saki wasu zafafan...
View ArticleRASHIN IMANI: WATA UWA TA JEFAR DA DANTA A BOLA SABODA YANA FAMA DA CIWON...
An Tsinci Jariri Mai Lalurar Ciwon Kafa A Bola Daga: BUHARI KWARARRE An Jefar Da Jariri Mai Nadadden Kafa A Garin Kontagora Wani jariri kenan da aka tsinta a unguwar Mangoron kansiloli Kwangwagara dake...
View ArticleWASANNI: CRISTIANO RONALDO NA SAN KOMAWA KUNGIYAR KWALLON KAFA CHELSEA DAKE...
Kwallon: Ronaldo Nasan Komawa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Chelsea. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan kwallon kafa na duniya Cristiano Ronaldo dake taka leda a kasar Spain ya nuna ra’ayinsa na...
View ArticleDA SANA’AR SAIDA KOSAI NA AJIYE NAIRA DUBU 150’000 ACIKIN WATA DAYA-Inji Wata...
Da Sana’ar Saida Kosai Na Tara Kudi Naira 150’000 A Wata Daya-Inji Wata Bazawara Fatima Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wata mata Bazawara maisuna Fatima Abdullahi dake saida kosai a unguwar Rigasa a jihar...
View ArticleDUBA KAGA: SUNAYEN SHAHARARRUN’YAN KWALLON 5 DA RONALDO KE SON REAL MADRID TA...
Karanta Kaji Ronaldo Ya Zayyana Sunayen ‘Yan Kwallon Daya Kamata Real Madrid Ta Sawo A Wannan Shekarar 2018. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan wasan kwallon kafa na kungiyar Real Madrid...
View ArticleKARANTA KAJI: SHUGABA BUHARI YA NADA LAMETEK ADAMU A MATSAYIN SABON...
Ko Miye Dalili? Shugaba Buhari Ya Nada Sabon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya nada sabon mataimakin gwamnan babban bankin...
View ArticleDAURE KARANTA KAJI: AYYUKAN AIKHARI 10 DA GADDAFI YAYIWA A’UMMAR KASAR LIBYA...
Karanta Kaji Ayyukan Alkhairi 10 Da Muhammad Gaddafi Yayiwa A’ummar Kasar Libya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda muka sani marigayi Muhammad Gaddafi yayi gwagwarmaya da ‘yan ta’adda kamar yadda...
View ArticleKARANTA KAJI: TARIHIN WANI MUTUM MAISUNA ABBA DAYA SHARE SHEKARU 40 YANA...
Na Share Kimanin Shekaru 40 Ina Rayuwa Da Kura Acikin Daki Daya-Inji Abba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda kowa ya sani kura dai tana daya daga cikin manyan dabbobin daji masu hadarin gaske,sai...
View Article‘YAN SANDA SUN CAFKE WANI SAURAYI DAN SHEKARA 25 DA KOKON KAN MUTUM A HANYAR...
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Saurayi Dauke Da Kokon Sabon Kan Mutum. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Rahoton da muke samu yanzu daga babban ofishin jihar Ogun jami’an ‘yan sandan yankin sun cafke wani...
View ArticleWASANNI: YANZU NA JANYE KUDIRI NA ZUWA BARCELONA SABODA MESSI REAL MADRID ZAN...
Na Janye Kudirina Na Zuwa Barcelona Saboda Messi-Inji Paulo Dybala. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan kwallon kafa dake dake taka leda a kulob din Juventus Paulo Dybala yace ya janye kudirin...
View ArticleKARANTA KAJI: NEYMAR YA ZAYYANA SUNAYEN SHAHARARRUN ‘YAN WASA 3 DA YAKE...
Karanta Kaji: Neymar Ya Zayyana Sunayen Mutane Uku Da Yake Jindadin Taka Leda Dasu A Kulob Din PSG. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan kwallon kafa dake taka leda a Kulob din Paris Siant...
View Article