{1}. A Rana ta FARKO da Gawar Dan-Adam ta Shiga Kabari, Ciki Yake Fara Wari Da Kuma Al’aura (Wadanda Dan-Adam yafi baiwa muhimmanci kenan a rayuwa, Har ake sabawa Allah (s.w.t) saboda su. {2}. Rana ta BIYU Jiki zai Fara Kumbura Musamman Fuska Da ‘Yan Yatsu, Sai Fata ta Canza launi izuwa koriya. {3}. […]
The post YADDA JIKIN DAN ADAM YAKE KOMAWA BAYAN SHIGARSA KABARI!! appeared first on MUJALLARMU.