Soyayya Gamon Jini: Rahama Sadau Ta Bayyana Saurayin Da Take Muradi Fitacciyar tauraruwar fina finan Hausa, wato Kannywood, Rahama Sadau ta fito fili ta bayyana ma Duniya saurayin da take muradin soyayya da shi, kamar yadda HausaTop ta gano. Rahama ta bayyana haka ne a shafinta na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda tace […]
The post KARSHEN ZANCE: RAHAMA SADAU TA BAYYANA SAURAYIN DA TAKE MURADIN AURE-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.