Ku Kulli Zafafan Hotunan Jaruma Maryam Booth Da Sukayi Fice A Satin Nan. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitacciyar jarumar Hausa fim wata Maryam Booth wadda akafi sani da Dijangala ta saki wasu zafafan hotuna akan shafin ta na sada Zumunta Instagram ajiya laraba.
The post DUBA KAGA: ZAFAFAN HOTUNAN MARYAM BOOTH DA SUKAYI FICE A SATIN NAN appeared first on MUJALLARMU.