Karanta Kaji Dalilai 6 Dake Sa Sauro Cizon Wasu Mutane. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Kamar yadda muka sani dai sauro na daga cikin kananan kwari sai dai kuma bala’in sa nada yawa sosai. GI Bisa bincike da wasu likitoci sukayi sun gano wasu dalilai 6 dake sa sauro cizon wasu mutane. Ga dalilin kamar haka:- 1-SANYA […]
The post KARANTA KAJI: DALILAI 6 DAKE SA SAURO CIZON WASU MUTANE appeared first on MUJALLARMU.