Karanta Kaji Magani 5 Da Gwanda Keyi A Jikin Dan Adam. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda muka sani cewa gwanda na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwa da Allah ya albarkaci mu da ita, sannan kuma tana da matukar alfanu a jikin dan adam. Kamar yadda Dandalin Mujallarmu, keda labari daga masana masu bincike sun gano cewa gwanda […]
The post KARANTA KAJI:MAGANI 5 DA GWANDA KEYI A JIKIN DAN ADAM appeared first on MUJALLARMU.