Na Janye Kudirina Na Zuwa Barcelona Saboda Messi-Inji Paulo Dybala. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan kwallon kafa dake dake taka leda a kulob din Juventus Paulo Dybala yace ya janye kudirin sa na zuwa kulob din Barcelona dake kasar Spain saboda Messi. Kamar yadda majiyar ta Dandalin Mujallarmu,keda labari messi ya bukaci mai kulob din na […]
The post WASANNI: YANZU NA JANYE KUDIRI NA ZUWA BARCELONA SABODA MESSI REAL MADRID ZAN KOMA-Inji Paulo Dybala appeared first on MUJALLARMU.