‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Saurayi Dauke Da Kokon Sabon Kan Mutum. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Rahoton da muke samu yanzu daga babban ofishin jihar Ogun jami’an ‘yan sandan yankin sun cafke wani matashin saurayi mai kimanin 25 dauke da kokon sabon kan mutum a hanyar ta zuwa gidan tsafi. Mai magana da yawun ‘yan sandan […]
The post ‘YAN SANDA SUN CAFKE WANI SAURAYI DAN SHEKARA 25 DA KOKON KAN MUTUM A HANYAR SA TA ZUWA GIDAN TSAFI-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.