Na Share Kimanin Shekaru 40 Ina Rayuwa Da Kura Acikin Daki Daya-Inji Abba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda kowa ya sani kura dai tana daya daga cikin manyan dabbobin daji masu hadarin gaske,sai kuma gashi a wani karamin gari a kasar Ehiopia an samu wani mutum maisuna Abba ya share kimanin shekaru 40 tare da […]
The post KARANTA KAJI: TARIHIN WANI MUTUM MAISUNA ABBA DAYA SHARE SHEKARU 40 YANA RAYUWA DA KURA ACIKIN DAKI DAYA appeared first on MUJALLARMU.