Karanta Kaji Ayyukan Alkhairi 10 Da Muhammad Gaddafi Yayiwa A’ummar Kasar Libya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda muka sani marigayi Muhammad Gaddafi yayi gwagwarmaya da ‘yan ta’adda kamar yadda Sadam Husaini da Osama bin ladan sukayi lokacin da suke a raye. Sai dai kuma Muhammad Gaddafi shugaban kasa ne a kasar Libya,wanda ya kawo sauye […]
The post DAURE KARANTA KAJI: AYYUKAN AIKHARI 10 DA GADDAFI YAYIWA A’UMMAR KASAR LIBYA KAFIN A KASHE SHI appeared first on MUJALLARMU.