KARANTA KAJI: MESUT OZIL YAZAMA DAN KWALLO NA BIYU MAFI TSADA A INGILA A...
Mesut Ozil Yazama Dan Kwallo Na Biyu Mafi Tsada A Kakar Premier League Ta Bana. Marubuci:Haruna Sp Media Kungiyar kwallon kafa ta Ingila Arsenal ta bayyana cewa a kakar Priemier League ta bana babu dan...
View ArticleWATA SABUWA: MARYAM SANDA TANA DAUKE DA CIKIN MARIGAYI BILYAMINU WATA...
Ina Dauke Da Cikin Tsohon Mijina Marigayi Bilyaminu Wata Uku-Inji Maryam Sanda. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu,keda labari Maryam Sanda wadda ta kashe mijinta...
View ArticleBAN TAFI KANO SABODA SIYASA BA SAI ABISA WANI DALILI-Inji Osinbajo-Karanta Kaji
Tafiyata Kano Banyi Don Siyasa Ba-Inji Osinbajo Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bayyana dalilin sa na zuwa kano a ranar asabar 3 ga wannan watan na...
View ArticleKO MIYE DALILI: KASAR IRAQ TA BAYYANA SUNAN DIYAR SADDAM HUSAINI MAISUNA...
Gwamnatin Kasar Iraq Ta Bayyana Sunan Diyar Saddam Husaini Jerin Sunayen Mutane 60 Da Ake Zargin ‘Yan Ta’adda Ne. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an tsaro na sirri dake kasar Iraq sun tabbatar da...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: JARUMI ADAM ZANGO YA GARGADI DARAKTOCI MASU ZALUNTAR...
INA KIRA GA MANYAN DARAKTOCI DA FURODUSA DAMU DAINA ZALUNTAR KANANAN JARUMAI MASU TASOWA A WAJEN AIKI-Inji Adam Zango A Yau wasu daga cikin Jarumai MAZA da MATA tsofaffi da manya da kananan da wani...
View ArticleDUBA KAGAHOTUNA: SHUGABA BUHARI YAKAI ZIYARA JIHAR NASARAWA A SAFIYA YAU...
Shugaba Yakai Ziyara Ta Musamman Garin Lafiya Dake Jihar Nasarawa Saboda Duba Wasu Aiyuka. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban kasa Muhammad Buhari a safiyar yau talata 6 ga watan Fabrairu yayi...
View ArticleDUBA KAGA: ZAFAFAN HOTUNAN ADAM A ZANGO GUDA 10 DA SUKAYI FICE A SATIN NAN
Fitaccen jarumi kuma mawaki Adam A Zango ya baje kolin sabbin hotunan sa a shafin sa na sada zumunta Instagram. Hakika wadanna hotuna na jarumi Adam Zango sun janyo hankulan masoyan sa matukar...
View ArticleHAMSHAKIN MAI KUDI NA DUNIYA BILL GATE ZAI HALACCI BIKIN DIYAR ALIKO DANGOTE...
Hamshakin Mai Kudi Na Duniya Bill Gate Zai Zo Bikin Diyar Dangote Fatima Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda majiyar ta Dandalin Mujallarmu,keda labari shahararren hamshakin mai kudi na...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: KASUWAR HAUSA FIM TA FADI WARWAS SABODA YAWAN HASKAWA A...
Mun Daina Cinikin Kaset Sosai Saboda Yawan Haskawa A Gidajen Sinima-Inji Kananan ‘Yan Kasuwa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu,keda labari daga cibiyar...
View ArticleKARANTA KAJI: SHEHIN MALAMI DAN KASAR AUSTRALIA MUHAMMAD TAWHID YA TSALLAKE...
Na Tsallake Tarkon Dan Najeriya Da Yayi Kokarin Damfara Ta A Shafin Sada Zumunta Tuwaita-Inji Muhammad Tawhid. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Malamin addinin islama na kasar Australia Iman Muhammad Tawhid...
View ArticleWATA SABUWA: WANI MINISTAN SHUGABA YA SAYI GIDAN NAIRA MILIYAN N280 A...
Tirkashi Wani Ministan Shugaba Buhari Ya Sayi Dankareren Gida Na Naira Miliyan N280 A Abuja. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Ministan babban birnin tarayya Muhammad Bello ya sayi dankareren gida daya kai...
View ArticleKARANTA KAJI: HUKUMAR NDLEA TA KAMA WANI MUTUM MAISUNA SALISU DAKE SAFARAR...
Hukumar NDLEA Ta Kama Wani Mutum Maisuna Salisu Dake Kokarin Haurawa Da Makamai Jihar Benue Daga Jigawa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an tsaro na hukumar NDLEA sun cafke wani mutum maisuna Salisu...
View ArticleKARAN KAJI: ‘BARAYI SU 150 SUNYI RANTSUWA DA QUR’ANI SUN DAINA SATA HAR ABADA...
‘Barayi Su 150 Sun Tuba Daga Barin Sata Har Abada Tare Da Rantsuwa Da Qur’ani Mai Tsarki A Jihar Jigawa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau A wani kauye dake jihar Jigawa maisuna Malamawa akan hanyar zuwa...
View ArticleKARANTA KAJI: DAN KABILAR IBO INYAMURI NE YAYI NASARAR TARWATSA SANSANIN YAN...
Inyamuri Ne Dan Jihar Imo Yaci Galabar ‘Yan Boko Haram A Dajin Sambisa-Inji Kashim Shettima. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan jihar Borno kashim shettima ya bayyana cewa mutumin da yayi nasarar...
View ArticleAnyi Jana’izar mutane sama da talatin da wasu ‘yan bindiga suka kashe a...
Copied from muawiyya abubakar zurmi Anyi Jana’izar mutane sama da talatin da wasu ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Birani dake karamar hukumar mulki ta Zurmi a jahar Zamfara . Da yamancin jiya ne wasu...
View ArticleA ranar alhamis data gabata ministan harkokin kudi ta Najeriya Mr Kemi...
Wannan taro an gudanar dashi ne don wayar da kan al’ummar Jihar Enugu game da yadda biyan haraji keda matukar amfani da kuma bada gudunmuwa a jiha. Taron ya samu halartar manyan baki daga cikin garin...
View ArticleHukumar VAIDS zata gudanar da Babban taron masu fada Aji a Jahar Kaduna
Mai daraja Gwamnan jihar Kaduna, malan Nasiru el-rufa’I tare da ministan kudi, mrs. Kemi adeosun zasu tattauna da masu rike da mukaman VAIDS a taron da za’ayi gobe Alhamis daya ga watan mayu na...
View ArticleDALILAN DA YASA KUDANCIN NAJERIYA SUKAFI MU CI GABA
Kamal Saidu Dansadau Nasan mafi yawancin Jama’ar yankin Arewacin Najeriya zasu yadda da wannan kalami Nawa dukda Nasan bazaa rasa wasu da zasu ga hakan ba gaskiya bane amma Ina so Mai karatu ya...
View ArticleKadaria Ahmed ya gabatarda Ministan kudi Mrs. Kemi Adeosun, da shugaban FIRS,...
Domin himmatuwar tabbatar da ya kasa sun yi aiki ga dokar (VAIDS) kafin karshen 31 ga watan march. an karfafama masu biyan kudin harajin dake kasarnan da suci gaba da biyan kudin su kamar yadda suka...
View ArticleRIKICHIN MANOMA DA MAKIYAYA INA MAFITA???
Daga. BILYAMINU SHUAIBU DANSADAU MUSABBABI. 1.yawan wulakaci da rainin wayo da kabilar fulani suka fuskanta a shekarun baya ga mahukunta da da sauran alumma, 2. Zuba dabbobi a gonakkin manoma da...
View Article