Na Tsallake Tarkon Dan Najeriya Da Yayi Kokarin Damfara Ta A Shafin Sada Zumunta Tuwaita-Inji Muhammad Tawhid. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Malamin addinin islama na kasar Australia Iman Muhammad Tawhid ya tsallake tarkon wani dan Najeriya Daya so damfarar sa makudan kudade a shafin sadarwa na zamani tuwaita. Iman Muhammad Tawhid haifaffen dan kasar Australia ne,asalin […]
The post KARANTA KAJI: SHEHIN MALAMI DAN KASAR AUSTRALIA MUHAMMAD TAWHID YA TSALLAKE TARKON WANI DAN DAMFARA A NAJERIYA appeared first on MUJALLARMU.