Tafiyata Kano Banyi Don Siyasa Ba-Inji Osinbajo Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bayyana dalilin sa na zuwa kano a ranar asabar 3 ga wannan watan na Fabrairu. Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu,keda labari Osinbajo yace bai ziyarci jihar kano ba ranar asabar saboda siyasa kamar yadda wasu suke […]
The post BAN TAFI KANO SABODA SIYASA BA SAI ABISA WANI DALILI-Inji Osinbajo-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.