Gwamnatin Kasar Iraq Ta Bayyana Sunan Diyar Saddam Husaini Jerin Sunayen Mutane 60 Da Ake Zargin ‘Yan Ta’adda Ne. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an tsaro na sirri dake kasar Iraq sun tabbatar da sunan diyar marigayi saddam Husaini maisuna Raghad acikin jerin sunayen mutane 60 da kasar Iraq ki ikirarin cewa suna tada zaune tsaye. Kamar […]
The post KO MIYE DALILI: KASAR IRAQ TA BAYYANA SUNAN DIYAR SADDAM HUSAINI MAISUNA RAGHAD ACIKIN JERIN SUNAYEN MUTANE 60 DA AKE ZARGIN ‘YAN TA’ADDA NE-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.