INA KIRA GA MANYAN DARAKTOCI DA FURODUSA DAMU DAINA ZALUNTAR KANANAN JARUMAI MASU TASOWA A WAJEN AIKI-Inji Adam Zango A Yau wasu daga cikin Jarumai MAZA da MATA tsofaffi da manya da kananan da wani bangare na Maaikata a kannywood. Suka kai kara da kukan wasu manyan producers da kananan su.! Gurin Hukumar tace fina-finai. […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: JARUMI ADAM ZANGO YA GARGADI DARAKTOCI MASU ZALUNTAR KANANAN JARUMI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA FINAN HAUSA-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.