Ina Dauke Da Cikin Tsohon Mijina Marigayi Bilyaminu Wata Uku-Inji Maryam Sanda. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu,keda labari Maryam Sanda wadda ta kashe mijinta marigayi Bilyaminu har lahira a watan Nuwambar Shekarar data gabata 2017 tana dauke da ciki wata uku inji cewar lauyan ta. Rahoto dake zuwa muna daga kotun da […]
The post WATA SABUWA: MARYAM SANDA TANA DAUKE DA CIKIN MARIGAYI BILYAMINU WATA UKU-Inji Cewar ta-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.