Mai daraja Gwamnan jihar Kaduna, malan Nasiru el-rufa’I tare da ministan kudi, mrs. Kemi adeosun zasu tattauna da masu rike da mukaman VAIDS a taron da za’ayi gobe Alhamis daya ga watan mayu na shekarar alif dubiyu da goma sha takwas 1st of march 2018 a jihar Kaduna. Taron karawa juna sanin na hukumar ta […]
The post Hukumar VAIDS zata gudanar da Babban taron masu fada Aji a Jahar Kaduna appeared first on MUJALLARMU.