1-Yin Kabbarori tun daga faduwar rana ta yini karshe na Ramadana, har yazuwa lokacin da Liman zai fara Sallar Idi.
ﺍﻟﻤﻐﻨﻲ ( 3/255 ) .
2-Yin Kabbarorin akan hanyar zuwa Idi tare da daga sauti daidai wadanda,kamar yadda hakan yazo daga aikin Sahabbai da Tabi’ai.
ﺍﻧﻈﺮ ﻣﺜﻼً : ﺍﻷﻭﺳﻂ ( 4/249 ) ﻭﺍﻟﺴﻨﻦ ﺍﻟﻜﺒﺮﻯ ( 3/279 ) ﻭﺍﻷﻡ ( /1 231 ) .
Mata ma zasu daga sauti amma yadda zasu jiyar da Kansu kadai.
ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻓﻲ ﺍﻟﻌﻴﺪﻳﻦ ( 971 ) ﻭﻣﺴﻠﻢ ﻓﻲ ﺍﻟﻌﻴﺪﻳﻦ ( 890 ) .
3-Sigogin Kabbarorin Kala Ukku ne:
-ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ، ﻻ ﺃﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﻭﺍﻟﻠﻪ
ﺃﻛﺒﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ، ﻭﻟﻠﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ .
ﻣﺼﻨﻒ ﺍﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺷﻴﺒﺔ، ﻛﺘﺎﺏ ﺻﻼﺓ ﺍﻟﻌﻴﺪﻳﻦ . ﻗﺎﻝ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺇﺭﻭﺍﺀ ﺍﻟﻐﻠﻴﻞ ( 3/125).
-: ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ، ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ، ﻭﻟﻠﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ .
-ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ، ﻭﻟﻠﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ، ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﻭﺃﺟﻞ، ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﻋﻠﻰ ﻣﺎ ﻫﺪﺍﻧﺎ .
[ ﺍﻟﺴﻨﻦ ﺍﻟﻜﺒﺮﻯ ﻟﻠﺒﻴﻬﻘﻲ، ﻛﺘﺎﺏ ﺻﻼﺓ ﺍﻟﻌﻴﺪﻳﻦ . ﻗﺎﻝ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺇﺭﻭﺍﺀ ﺍﻟﻐﻠﻴﻞ ( 3/125 ) : ﻭﺳﻨﺪﻩ ﺻﺤﻴﺢ ] .
Duk Sigar da Mutum yayi ya dace da Sunnah.
4-Yin Wanka dan Sallah Idi, iri dayane da wankan Juma’a niyyace kadai take banbanta su.
Saheehul Jami’i.
5-Cin Wani abu kafin fita Sallar Idi,amfi so mutum yaci Dabino kuma yaci Dabinon Mara wato 1,3,5,7,9,11……111
.
ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ، 953
6-Jin kirta fita zuwa Masallacin Idi sabanin Idin Babbar Sallah.
ﺻﺤﻴﺢ / ﺻﺤﻴﺢ ﺳﻨﻦ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ ﻟﻸﻟﺒﺎﻧﻲ، 542
7-Tafiya Masallaci Idi ko wajan Sallar Idi a kasa da kuma dawowa a kasa.
ﺣﺴﻦ / ﺻﺤﻴﺢ ﺳﻨﻦ ﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﻪ ﻟﻸﻟﺒﺎﻧﻲ، 1078 ( 1311 ) ] .
ﺣﺴﻦ / ﺻﺤﻴﺢ ﺳﻨﻦ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ ﻟﻸﻟﺒﺎﻧﻲ، 530 ] .
ﺷﺮﺡ ﺍﻷﺣﺎﺩﻳﺚ : ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻨﻦ ( 1/296 ) : ﻭﺍﻟﻌﻤﻞ ﻋﻠﻰ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻋﻨﺪ ﺃﻛﺜﺮ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻌﻠﻢ : ﻳﺴﺘﺤﺒﻮﻥ ﺃﻥ ﻳﺨﺮﺝ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻌﻴﺪ ﻣﺎﺷﻴﺎً … ﻭﻳُﺴﺘﺤﺐ ﺃﻥ ﻻ ﻳﺮﻛﺐ، ﺇﻻ ﻣﻦ ﻋﺬﺭ . ﻭﻗﺎﻝ ﺍﻟﺼﻨﻌﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺳﺒﻞ ﺍﻟﺴﻼﻡ ( 2/99 ) : ﻭﻛﺎﻥ ﺍﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﻳﺨﺮﺝ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻌﻴﺪ ﻣﺎﺷﻴﺎً ﻭﻳﻌﻮﺩ ﻣﺎﺷﻴﺎً .
8-Yin kwalliya da sanya kaya masu kyau da kuma sanya turarae.
ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ، 948 ]
9-fitar da zakkar fidda kai kafin tafiya Masallacin Idi.
ﻣﻮﻃﺄ ﻣﺎﻟﻚ، 384 ] .
ﺷﺮﺡ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ : ﻗﺎﻝ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺇﺭﻭﺍﺀ ﺍﻟﻐﻠﻴﻞ ( 3/104 ) : ﺭﻭﻯ ﺍﻟﻔﺮﻳﺎﺑﻲ ﻋﻦ ﺳﻌﻴﺪ ﺑﻦ ﺍﻟﻤﺴﻴﺐ ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ : ﺳﻨﺔ ﺍﻟﻔﻄﺮ ﺛﻼﺙ : ﺍﻟﻤﺸﻲ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻤﺼﻠﻰ، ﻭﺍﻷﻛﻞ ﻗﺒﻞ ﺍﻟﺨﺮﻭﺝ، ﻭﺍﻻﻏﺘﺴﺎﻝ . ﻭﺇﺳﻨﺎﺩﻩ ﺻﺤﻴﺢ .
10-Yin Sallar Idin tare da Liman da tsayawa dan sauraran Khudiba.
ﺍﻟﻤﺒﺴﻮﻁ ( 2/37 ) ، ﻭﺑﺪﺍﺋﻊ ﺍﻟﺼﻨﺎﺋﻊ ( 1/274 ) ، ﻭﺗﺤﻔﺔ ﺍﻟﻔﻘﻬﺎﺀ . ( 1/275 ) .
ﺍﻟﺸﺮﺡ ﺍﻟﺼﻐﻴﺮ ( 1/523 ) ، ﻭﺍﻟﻘﻮﺍﻧﻴﻦ ﺍﻟﻔﻘﻬﻴﺔ ( 85 ) ، ﻭﺍﻷﻡ ( /1 240 ) ﻭﺍﻟﻤﻬﺬﺏ ( 1/1
11-Yin Gaisuwa da fatan alkhairi ga yan uwa musulami bayan saukowa daga Sallar Idi.
Sigar gaisuwar itace:
“ﺗﻘﺒﻞ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﻨﺎ ﻭﻣﻨﻜﻢ”
TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM”.
ﻗﺎﻝ ﺷﻴﺦ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﻓﻲ ﻣﺠﻤﻮﻉ ﺍﻟﻔﺘﺎﻭﻯ ( 24/138).
12-Haramunne ayin azumi a Wannan rana.
ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ، 1197 ] .
ﺷﺮﺡ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ : ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻨﻮﻭﻱ ﻓﻲ ﺷﺮﺡ ﺻﺤﻴﺢ ﻣﺴﻠﻢ ( 4/271 ) : ﻭﻗﺪ ﺃﺟﻤﻊ ﺍﻟﻌﻠﻤﺎﺀ ﻋﻠﻰ ﺗﺤﺮﻳﻢ ﺻﻮﻡ ﻫﺬﻳﻦ ﺍﻟﻴﻮﻣﻴﻦ ﺑﻜﻞ ﺣﺎﻝ , ﺳﻮﺍﺀ ﺻﺎﻣﻬﻤﺎ ﻋﻦ ﻧﺬﺭ ﺃﻭ ﺗﻄﻮﻉ ﺃﻭ ﻛﻔﺎﺭﺓ ﺃﻭ ﻏﻴﺮ ﺫﻟﻚ.
13-Yin Sallar Idi a Musallah, wato gurin da aka ware dan yin Sallar Idi.
ﺍﻟﻠﺆﻟﺆ ﻭﺍﻟﻤﺮﺟﺎﻥ، 510
ﺳﻨﻦ ﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﻪ، 1294
14-Fitar da Matan gida har da masu Jinin al’ada dan halarta Masallacin Idi da sauran yan gidan.
ﺍﻟﻠﺆﻟﺆ ﻭﺍﻟﻤﺮﺟﺎﻥ، 511 ] .
15-Chanza hanyar zuwa ko dawowa lokacin zuwa Idi.
ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ، 986 ] .
[ 12 ] ﻭﻋَﻦْ ﺍﺑْﻦِ ﻋُﻤَﺮَ، ﺃَﻥَّ ﺭَﺳُﻮﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﺃَﺧَﺬَ ﻳَﻮْﻡَ ﺍﻟْﻌِﻴﺪِ ﻓِﻲ ﻃَﺮِﻳﻖٍ، ﺛُﻢَّ ﺭَﺟَﻊَ ﻓِﻲ ﻃَﺮِﻳﻖٍ ﺁﺧَﺮَ . [ ﺻﺤﻴﺢ / ﺻﺤﻴﺢ ﺳﻨﻦ ﺃﺑﻲ ﺩﺍﻭﺩ ﻟﻸﻟﺒﺎﻧﻲ، 254 ]
Allah ka amsa dukkan ibadun mu ya kuma sanya m
The post SUNNONIN GUDA 15 NA RANAR IDI. appeared first on MUJALLARMU.