↧
Wayar Dare (Free Call) Dankon Soyayya Ko Dankon Rashin Kunya?
Kamar yadda muka saba a kowane karshen mako, shirin samartaka na dandalin voa na kebe lokaci domin zantawa da samari da ‘yan mata domin jin ra’ayoyi mabambanta musamman a halayen zamantakewa, soyayya...
View ArticleKo Rarara yayi Gaskiya kuwa? – @bahaushee
Tambayar Malam @Bahaushee Ikon Allah, Rarara a cikin wakar masu gudu su gudu yace “Femi Fani Kayode zai je gidan fursuna, sharrin da sun wa baba, na nan cikin takarda. Jama’a yau ina Femi Fani Kayode?...
View ArticleLABARI DA DUMINSA AKAN TSAGERUN NDA AVENGERS
Yan Kungiyar Tsagerun Neja Delta Avengers sun sake kai wani hari a kan Butun Mai 2 na Babban Kamfanin Chevron. Sun Bayyana hakan ne a shafin su na Twitter. Sun kara da tabbatar da cewa su suka kai hari...
View ArticleYAN SANDA SUN KAMA SOJA YANA SHAN WIWI A KADUNA
Wasu Yan Sanda sun kama wani Soja a Kaduna yana shan Wiwi a anguwar Kurumashi. Yan sandan Operation Yaki ne suka kama shi a Ranar Lahadi da rana a dai dai lokacin da yake sha. Wani ma’aikacin...
View ArticleHOTUNAN BUHARI DA DANSA SUNA BUDA BAKI A GIDAN SARKIN DAURA
HOTUNAN BUHARI DA DANSA SUNA BUDA BAKI A GIDAN SARKIN DAURA Shugaba Buhari ya ziyarci Gidan Tsarkin Daura HRH Alhaji Dr. Faruk Umar Faruk inda aka shirya masa Iftar. Ga sauran hotunan a kasa. The post...
View ArticleSUNNONIN GUDA 15 NA RANAR IDI.
1-Yin Kabbarori tun daga faduwar rana ta yini karshe na Ramadana, har yazuwa lokacin da Liman zai fara Sallar Idi. ﺍﻟﻤﻐﻨﻲ ( 3/255 ) . 2-Yin Kabbarorin akan hanyar zuwa Idi tare da daga sauti daidai...
View ArticleKotu Ta Yankewa Lionel Messi Da Mahaifin Sa Daurin Watanni 21
Kotu ta yankewa shahararren dan wasan kwallon kafa na duniya wanda ya ajiye takalman bugawa kasar sa wasa Lionel Messi, dan shekaru ashirin da haihuwa hukuncin daurin watanni ashirin da daya da shi da...
View ArticleSHUGABA BUHARI YA AIKA WA DAKARUN NIGERIA DAKE FAGEN DAGA SAKON BARKA DA SALLAH
Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya aika wa dakarun sojojin Nigeria dake fagen daga a yakin Arewa maso Gabashin kasar nan sakon barka da Sallah. Cikin sakon wanda Shugaba Dakarun Sojojin,...
View ArticleA Karon Farko Masana Sun Shiga Duniyar Watan Jupiter!
Jim kadan bayan samun rahoton wasu masana da suka tashi daga wannan duniyar, zuwa duniyar watan Jupiter, sai ma’aikatan hukumar NASA, suka fara rungumar juna da murna. Wannan yana nuna irin nasarar da...
View ArticleSHUGABA BUHARI ZAI KADDAMAR DA RUNDUNAR YAKI A DANSADAU EMIRATE
Shugaba Buhari zai kaddamar da rundunar yaki a Dansadau Emirate Shugaba Buhari zai ciyarci Dansadau Emirate a Jahar Zamfara, inda zai kaddamar da sabuwar rundunar yaki da yan fashin shanu dake addabar...
View ArticleYADDA AKE HADA KAYAN DA MACE ZA TAI NI’IMA
YADDA AKE HADA KAYAN DA MACE ZA TAI NI’IMA ✎・・・GYARAN JIKI ・・・ 【】【】【】【】【】【】【】 ➢ kwaiduwar kwai uku 3 ➣ manja cokali uku 3 ➤ cocumber ✄ kur-Kur Ki sami wadannan kayan Dana lissafa ki hada su waje daya...
View ArticleMACE YAR GATA: MAGANI WARIN GABA ( FARJI )
MACE YAR GATA: MAGANI WARIN GABA ( FARJI ) ✐ ga kadan daga cikin abubuwan dakesa gaban mace yana wari. ✎ tafiya babu wando. ✎ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne. ✎ dadewa a kan bayan gida...
View ArticleDALILIN DAKE KAWO KARANCIN MANIYYI
DALILIN DAKE KAWO KARANCIN MANIYYI akwai dalilan da ke kawo karancin maniyyi ko ma a ga maniyyi ya dauke gaba data, sai a wayi gari mace ta ji ta kamas a duk lokacin da mijinta zai sadu da ita. Kuma a...
View ArticleNI’IMA BA BOKA BA MALLAM
NI’IMA BA BOKA BA MALLAM ☆ ana son a dinga cin kwakwa a shanye ruwanta. ☆ shinkafa ma idan aka dafa ta da wake a sa alayyahu taji albasa idan kikaci zaki sami Ni’ima. ☆ Ana son a dinga yin faten tsaki...
View ArticleABUBUWAN DAKE KARA RUWAN MANIYYI GA MA’AURATA
ABUBUWAN DAKE KARA RUWAN MANIYYI GA MA’AURATA akwai abubuwan da dama wadanda idan ma’aurata suna cinsu zasu sami wadatar ruwan maniyyi saboda shine ginshikin jin dadinsu yayin saduwarsu ta aure...
View ArticleKIWON LAFIYA: MAGANIN MAJINAR KIRJI
MAGANIN MAJINAR KIRJI Duk mai fama da majinar kirji sai ya nemi magani ta hanyar samo hulba yana magani. ☌ hulba ☌ Zuma ☌ dabino Ana dafata da dabino da Zuma aci sau Biyu a Rana domin warware majinar...
View ArticleINNALILLA WA INNA ILAIHIRRAJI’UN
INNALILLA WA INNA ILAIHIRRAJI’UN —————————————————————- Shuwagabannin Nigeria kuji tsoron Allah, kuyi sani cewar akwai ranar da zamu tsaya a gaban Allah, a lokacin da aikinku mai kyau zai iya cetonku....
View ArticleSABON TSARIN DATA DA YAFI KOWANE SAUKI A NAJERIYA
SABON TSARIN DATA DA YAFI KOWANE SAUKI A NAJERIYA A kwanakin baya ne Layin MTN ya kawo sauyi a Tsarin Data in da aka samu Rangwame sossai akan yadda suke saida Data inda suke saida DATA 1.5GB akan...
View ArticleABUNDA YA KAMATA MU SANI AKAN CIWON KODA
ABUNDA YA KAMATA MU SANI AKAN CIWON KODA (Nephritis)!!! Akwai koda biyu a jikin kusan kowane mutum, ta hagu da ta dama, wadanda ke da mazauni a kwibi ko gefen ciki karkashin hakarkari ta baya. Daga...
View ArticleALAMOMIN CIWON KODA
Alamomin Ciwon koda: Idan saman tantanin mara na fitsari ciwon yake, akan samu ciwon kwi6in ciki, daga lokaci zuwa lokaci, wani zubin har da yunkurin amai, ko ma aman. Irin wannan tsakuwa ce ta fi kawo...
View Article