ABUBUWAN DAKE KARA RUWAN MANIYYI GA MA’AURATA
akwai abubuwan da dama wadanda idan ma’aurata suna cinsu zasu sami wadatar ruwan maniyyi saboda shine ginshikin jin dadinsu yayin saduwarsu ta aure karancinsa kuma yana haifar da rashin jin dadi ga dukkan ma’aurata.
⇨ ga nau’in abubuwan daya kamata a dinga ci ko sha don a samu Ni’ima
█ dangin ya’yan itatuwa ana son a dinga cin █
⇨ ayaba.
⇨ mangwaro
⇨ kankana
⇨ inibi
⇨ lemun zaki
⇨ tuffa ( apple )
⇨ gwanda
⇨ yazawa ( cashew ) da karas
⇨ cucumber
⇨ tumatir
◆ wake
◆ faten waken yaji albasa.
◆ tafarnuwa
Inda mutum naso
www.sirrinrikemiji.com
☏ +2348037538696
♜ SIRRIN ☆ RIKE ☆ MIJI ♜
██████████████
The post ABUBUWAN DAKE KARA RUWAN MANIYYI GA MA’AURATA appeared first on MUJALLARMU.