MAGANIN MAJINAR KIRJI
Duk mai fama da majinar kirji sai ya nemi magani ta hanyar samo hulba yana magani.
☌ hulba
☌ Zuma
☌ dabino
Ana dafata da dabino da Zuma aci sau Biyu a Rana domin warware majinar kirji data uwar hanji da kuma wahalar yin numfashi da cututtukan da suka shafi huhu.
❖ GYARAN GASHI DA HULBA ❖
hulba tana temaka mace wajen gyara gashi musamman Mara gashi ko mai karyewa
Idan aka shafa hulba aka wanke gashi mai karyewa to zai ware
✭ SANYI NA MATA ✭
❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯
tana maganin cututtukan mata musamman daukewar sha’awa tana maganin sanyi.
❉ daukewar sha’awa
❉ fitar da farin ruwa
❉ kaikayin gaba
❉ jin zafi yayin saduwa.
❉ daukewar Ni’ima
❉ rashin jin dadi yayin saduwa.
❉ warin gaba
❀ RASHIN HAIHUWA ❀
『』『』『』『』『』『』
Ana shan garin tafarnuwa a cikin shayi ko Zuma ko a nono domin maganin wanna cutar
✵SIRRIN ✯ RIKE ✯ MIJI ✵
➣+2348037538596 ➤
The post KIWON LAFIYA: MAGANIN MAJINAR KIRJI appeared first on MUJALLARMU.