DALILIN DAKE KAWO KARANCIN MANIYYI
akwai dalilan da ke kawo karancin maniyyi ko ma a ga maniyyi ya dauke gaba data, sai a wayi gari mace ta ji ta kamas a duk lokacin da mijinta zai sadu da ita.
Kuma a gaskiya wanna karancin maniyyi yana haifar da gagarumar matsala ga ma’aurata saboda da ko da yaushe idan mijinki ya sadu da ke ba zai taba samun gamsuwa ba, a dalilin Ni’imar Ki ta dauke, sai Ki ga ya fara canza miki fuska
Ya daina yi miki abubuwan kyautatawa da ya saba yi miki ko kuma maki gaya kaurace miki gaba daya, sam ya daina sha’awarki sai ku yi kwana da kwanaki bai neme Ki ba ko ma Ki ga yayi wata da watanni bai bi ta kanki ba balle ya nemi biyan bukatarsa a gareki.
Zamu kawo miki dalilin da suke kawo daukewar Ni’ima ga Mata
⇨ amfani da magungunan da ake turawa a gaban mace don karin Ni’ima.
⇨ yawan shan magungunan mata barkatai.
⇨ kaikayin gaba idan yana jinni.
⇨ zubar da farin ruwa ta gaban mace mai kauri.
⇨ biyawa kai bukata bata hanyar saduwa ba ( jima’i )
⇨ yawan faduwar gaba a dalilin shiga matsala ko tashin hankali.
⇨ yiwa mutum asiri ta hanyar aljanu.
⇨ rashin sakin jiki yayin jima’i.
⇨ yin jima’i ( sex ) cikin tsoro ko a gaggauce don kada yara su tashi daga bacci.
⇨ yin jima’i da mace bata so cikin bacin rai.
⇨ rashin cin abinci mai gina jiki yana kawo karamcin maniyyi ko Ni’ima ga Mata.
♜www.sirrinrikemiji.com♜
♡ SIRRIN ★ RIKE ★ MIJI ♡
⇨ +2348037538596
The post DALILIN DAKE KAWO KARANCIN MANIYYI appeared first on MUJALLARMU.