MACE YAR GATA: MAGANI WARIN GABA ( FARJI )
✐ ga kadan daga cikin abubuwan dakesa gaban mace yana wari.
✎ tafiya babu wando.
✎ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
✎ dadewa a kan bayan gida (TOILET)
✎ rashin canza pant da wuri.
✎ yawaita cin danyar albasa.
✎ istimna’i ( wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta ( farji).
✎ tsarki da ruwan sanyi.
✎ rashin aske gaba da dai sauransu.
✸✸✸
✵✵✵✵
✑+2348037538586
✃MAGANI WANNAN CUTA ✁
✧ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
✦ ki dinga yawan canza wando a kullum kamar ③
✧ ki rage cin danyar albasa.
✦ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da
» ganyen magarya
» bagaruwa
» farin almiski
✧ sannan ta daina tsugunawa ( toilet) tana daukar tsawon lokaci domin yin hakan yana da matsala.
✦ ta yawaita aske gabanta duk Sati 1 KO 2
Idan mace zata bin wa’yannan dokoki zata Samu waraka daga cutar farji ( toilet infection )
【】【】
『』『』
➢+2348037538596
☬ SIRRIN ⁌⁍ RIKE ⁌⁍ ℳIJI ☬
⚑ TSAFTAR GABA ( FARJI ) ⚐
❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭❬❭
hanyoyin tsaftar gaba, yana bukata kulawa kamar….
☓ tsafta.
☓ kamshi.
☓ matsi.
☓ dansi ( Ni’ima)
Wanna abubuwan Dana fada shine darajarki da martabarki gurin mijinki kinsa KO ta Ina kin gama.
✯❏ KAYAN HADIN ❏✯
〖〗〖〗〖〗〖〗〖〗〖〗
⁌⁍ ganyen magarya ☻
⁌⁍ garin hulba ▿
⁌⁍ almiski ▿
⁌⁍ man zaitun ▿
⁌⁍ tafarnuwa danye ▿
⁌⁍ bagaruwa ▿
⁌⁍ auduga ▿
⁌⁍ ruwan dumi da gishiri ▿▿▿
▿▿▿▿
▿▿▿
▿▿
☼ ranar farko ki hada ganyen magarya, garin hulba, bagaruwa, kadan kamar guda 10 ki fasa kwallon tafarnuwa ki dauki guda 3 ki daka sai ki hade duka kayan kisa ruwa kadan ki dafa idan ya dahu ki barshi ya huce sai ki Samu auduga kina sawa a cikin ruwa kina wanke KO Ina na gabanki.
Ciki da waje ki tabbatar kin wanke ko ina anaso wanna ruwan ki rage kadan kuma ya zama yana da dumi sosai sai ki Samu wani auduga daban ki dangwala ruwan kisa a cikin gabanki, ki barshi zuwa wani lokacin sai ki cire tun a nan zakiga kin ciko kin hade tsaf kuma gun zaiyi laushi sosai sai ki Samu almiski ki mai kyau kiyi inserting shikenan haka Zaki dinga yi duk bayan kwana 3 idan ya Kama jikinki sai ki koma yi duk bayan Sati daya daga karshe ki dinga yawan Kama ruwa dashi sai ki sanya man zaitun insha Allah.
Idan kina yin wanna Zaki kasance cikin tsafta kamshi da matsi da Ni’ima
The post MACE YAR GATA: MAGANI WARIN GABA ( FARJI ) appeared first on MUJALLARMU.