Shugaba Buhari zai kaddamar da rundunar yaki a Dansadau Emirate
Shugaba Buhari zai ciyarci Dansadau Emirate a Jahar Zamfara, inda zai kaddamar da sabuwar rundunar yaki da yan fashin shanu dake addabar jama’ar yankin.
Wannan na zuwa ne bayan Tsaohon Dan Majalisar Dattawan kasar Sanata Saidu Dansadau yayi kira ga shugaban Kasa ya ayyana dokar ta baci a jahar.
Ko menene ra’ayinku dan gane da wannan?
The post SHUGABA BUHARI ZAI KADDAMAR DA RUNDUNAR YAKI A DANSADAU EMIRATE appeared first on MUJALLARMU.