SABON TSARIN DATA DA YAFI KOWANE SAUKI A NAJERIYA
A kwanakin baya ne Layin MTN ya kawo sauyi a Tsarin Data in da aka samu Rangwame sossai akan yadda suke saida Data inda suke saida DATA 1.5GB akan N1,000.
MTN TA FITO DA SABON FARASHIN DATA
A yanzu kuma an sake samun Rangwame akan yadda za’a sayi DATA amma kuma yanzu daga Kamfanin GLO.
Idan zaku duba kasa zaku ga yadda zaka sayi DATA, TS\sawon kwanaki da zatayi da kuma Farashi.
Sunan Tsari |
Farashi | Yawan Data |
Kwanaki | Aika Saikon wannan Lambar zuwa 127 | Sai da kira wannan lambar |
Always Micro | 1,000 | 2GB | 30 Days | 53 | *127*53# |
My Phone | 2,000 | 6GB | 30 Days | 55 | *127*55# |
So Special | 2,500 | 10GB | 30 Days | 58 | *127*58# |
Always Macro | 3,000 | 12GB | 30 Days | 54 | *127*54# |
N4,000 Data Plan | 4,000 | 18GB | 30 Days | 59 | *127*59# |
Always Min | 5,000 | 24GB | 30 Days | 11 | *127*2# |
Always Max | 8,000 | 48GB | 30 Days | 12 | *127*1# |
Silver | 10,000 | 11GB | 30 Days | 15 | *127*11# |
Gold | 15,000 | 60GB | 30 Days | 16 | *127*12# |
Platinum | 18,000 | 90GB | 30 Days | 17 | *127*13# |
The post SABON TSARIN DATA DA YAFI KOWANE SAUKI A NAJERIYA appeared first on MUJALLARMU.