‘Yan makonni kafin mata su fara tuki karon a farko a hukumance, mata a Saudi Arabiya sun fara shirin wannan babbar rana. Yayin da wasu ke daukar darusan koyon tuki wasu kuma sun riga sun zabi motocinsu kuma sun kagara su hau kan titi a kamar yadda wakiliyar Muryar Amurka, Mariama Diallo ta ruwaito. Wata […]
The post KARANTA KAJI: Mata Na Shirye-Shiryen Fara Tuki a Saudiyya appeared first on MUJALLARMU.