JAMB Fixes New Exam Date for 2018 UTME Candidates With Result Issues
The Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) has fixed May 26 for mop-up exam for over 12,000 candidates across the country. The candidates that are qualified to participate in the rescheduled...
View ArticleAPPLY: Germany Full and Executive MBA Scholarships to Study in Germany,...
Interested whatsoever in Germany studies? Applications are currently ongoing for the ESMT Germany Full and Executive MBA Scholarships for Students from Least Developed Countries 2018/2019. See...
View ArticleNile University of Nigeria Academic Calendar Released for 2018/2019 Session
Nile University of Nigeria, formerly known as Nigerian Turkish Nile University (NTNU) has released the academic calendar for the 2018/2019 academic session. Students of the institution should take note...
View ArticleKARANTA KAJI: Mata Na Shirye-Shiryen Fara Tuki a Saudiyya
‘Yan makonni kafin mata su fara tuki karon a farko a hukumance, mata a Saudi Arabiya sun fara shirin wannan babbar rana. Yayin da wasu ke daukar darusan koyon tuki wasu kuma sun riga sun zabi motocinsu...
View Article[ Download] Mawakin Mata Ado Gwanja Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Yabon...
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com ya shahara wajen kawo muku sabbin Wakokin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da wakar Ado Isa Gwanja. Fitaccen Mawakin ya rera wakar cikin wani irin salo...
View ArticleHada-hadar Kasuwanci Da Zawarcin Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa- Duba dan...
Kocin kungiyar Newcastle united Rafael Benitez, ya bukaci ya cigaba da zama a kungiyar maimakon ya koma kungiyar Westham da aiki, sai dai kuma yace yana da bukatar shugaban kungiyar Newcastle, Mike...
View ArticleKARANTA KAJI: FA’IDAR SUMBATAR BAKIN MACE-INJI SHEHIN MALAMI TIJJANI YUSUF
Sumbantar mace a baki yana da fa’ida matuka inji wani Shehin Malami-Tijjani Yusuf Sheikh Guruntum yace miyau na Budurwa yana dada kaifin kwakwalwa Mai bukatar...
View ArticleUnai Emery succeeds Arsene Wenger as Arsenal boss
LONDON: Arsenal announced on Wednesday that Unai Emery is their new head coach, succeeding Arsene Wenger at the Premier League giants. Emery, 46, left Paris Saint-Germain this month after winning Ligue...
View ArticleWANDA YA TUBA DAGA ZUNUBAI, ZAI GA ZUNUBANSA RANAR ALKIYAMA?
WANDA YA TUBA DAGA ZUNUBAI, ZAI GA ZUNUBANSA RANAR ALKIYAMA Tambaya: Assalamu alaikum, tambayata ita ce mutum ne yayi ayyukan sabo kuma ya tuba tuba na gaskiya, shin ranar lahira Allah zai nuna masa...
View ArticleEl-rufa’i Ba Dan Siyasa Bane — Aliyu Kura Dan’kwarai
EL-RUFA’I BA DAN SIYASA BANE RA’AYIN :ALIYU KURA DAN’KWARAI Ku yarda dani cewa el-rufa’i ba dan siyasa bane, domin da ace yacika dan siyasa bazai taba gayawa mutum kamar Kwankwaso irin wannan maganar...
View ArticleBABBAN BURINA A DUNIYA NAGA HADIZA GABON — MATASHI LUKMAN
Babban Burina A Duniya Na Hadu Da Hadiza Gabon — Inji Matashi Lukman Daga Auwal M Kura 24 /05/2018 K amar Yadda Hausawa Kance Kowa Da Abunda Ya Dameshi Haka Kuma Kowa Da Masoyinshi, Lallaikam Wannan...
View ArticleDAMBARWAR MAJALISA : ZA’A BIYA ABUDULMUMIN ,ALBASHINSA DA ALAWU NA TSAWON...
DAMBARWAR MAJALISA : ZA’A BIYA ABUDULMUMIN ,ALBASHINSA DA ALAWU NA TSAWON LOKACIN DA AKA DAKATAR DASHI — KOTU DAGA AUWAL M KURA Wata babbar kotun Gwambatin Tarayya dake Abuja kalubalanci Dakatarwar Da...
View ArticleWATA SABUWA: AN MAKA WANI MATASHI A KOTU BAYAN YA KALUBALANCI MAI BAWA...
WATA SABUWA: MAI BAWA GWAMNAN JAHAR KADUNA SHAWARA KAN HARKOKIN SIYASA YA MAKA WANI MATASHI A KOTU BAYAN YA KALUBALANCE SHI A KAFAFEN YADA LABARAI NA ZAMANI Daga Auwal M kura M ai Bawa Gwamnan Jahar...
View ArticleKAMFANIN SUFURI NA RAIHAN TRAVEL AGENCY ,HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA ISA CIKIN...
KAMFANIN SUFURI NA RAIHAN TRAVEL AGENCY ,HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA ISA CIKIN FARIN CIKI DA ANSHUWA, UMARA,HAJJI KO KUMA YAWON BUDE IDO DAGA AUWAL M KURA Ina masu niyar zuwa hajji ko umrah Masu bukutar...
View ArticleKaranta Kaji: Mohammad Salah Ya Bada Tabbacin Fafatawa A Gasar Cin Kofin Duniya
Dan wasan gaba na Liverpool dan kasar Masar Mohammad Salah, ya ce yana da karfin guiwar cewar zai samu damar fafatawa a gasar cin kofin duniya na 2018 da za’ayi a kasar Rasha. Dan wasan ya fadi hakanne...
View ArticleRanar Demokaradiya: Karanta kaji sakon Yan Najeriya zuwa ga Shugaba Buhari
Ranar 29 ta watan Mayun Shekarar 1999 Najeriya ta koma mulkin dimokradiya daga mulkin soja kuma tun daga lokacin aka ayyana ranar a matsayin ranar Dimokradiya wadda kowace shekara ake tunawa da...
View ArticleBUBUWA GOMA DA SHUGABAN KASA BUHARI YAYI MAGANA AKAI A RANAR DIMOKURADIYYA
BUBUWA GOMA DA SHUGABAN KASA BUHARI YAYI MAGANA AKAI A RANAR DIMOKURADIYYA #JaridarTarayya 1. Bayan gaisuwa ga ‘yan Nijeriya a yau ne muke bukin murnar dawowar dimokuradiyya na 19 kuma na uku a wannan...
View ArticleBa ni da ra’ayin siyasa ko kadan, ni fim ne sana’ata ba siyasa ba – Ali Nuhu
Ba ni da ra’ayin siyasa ko kadan, ni fim ne sana’ata ba siyasa ba in ji Jarumi Ali Nuhu Shahararren Jarumin Kannywood ya bayyanawa BBC hausa Sashen Turanci cewa bazai taba shiga siyasa ba ko tsayawa...
View ArticleManchester United Da Chelsea Na Ra’ayin Zawarcin Dan Wasan Barcelona
A yayinda kungiyoyin kwallon Kafa na duniya suka fara zawarcin ‘yan wasan da zasu fafata masu a gasar lig lig ta kasashe daban daban a bana. Kungiyar kwallon Kafa ta Manchester United zata biya yuro...
View ArticleSharuddan Da Saraki, Dogara Da Su Kwankwaso Suka Gindaya Domin Zama A APC
1. Daga cikin sharuddan da suka gindaya sun hada da janye kararrakin da aka shigar a kan shugaban majalisar dattawan kasar Abubakar Bukola Saraki. 2. Bai wa Kakakin majalisar wakilan tarayya Yakubu...
View Article