An Soma Yi Wa Karuwai Da Mashaya Korar Kare A Jihar Borno
An Soma Yi Wa Karuwai Da Mashaya Korar Kare A Jihar Borno Daga Aliyu Ahmad Gwamnatin jihar Borno karkashin jagorancin Kashim Shettima ta bada wa’adin kwanaki uku domin soma rushe gidajen badala dake...
View ArticleAbunda ya kamata ka sani dan gane da Zidane
Kocin kungiyar kwallon Kafa na Real Madrid Zinedine Zidane, ya ajiye aikinsa na mai horas da kungiyar. bayan ya lashe kofin zakarun turai kwanaki biyar da suka wuce. Zidane mai shekaru 45 da haihuwa ya...
View ArticleBABBAN KAMU: Sojoji Sun Kama Motoci Makare Da Harsashai Za A Shigo Da Su...
Daga Datti Assalafiya A jiya Alhamis rundinar sojin Nijeriya da rundinar ‘yan sandan Nijeriya da jami’an tsaro na DSS suka kama harsashen bindiga sama da dubu dari uku (300,000) wanda aka yi yunkurin...
View ArticleHada-Hadar Kasuwanci Da Zawarcin Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya
Kungiyar kwallon Kafa ta Manchester City tana shirin kammala cinikin dan wasan gefe daga kulob din Leicester City, mai suna Riyad Mahrez, mai shekaru 27 da haihuwa akan kudi fam miliyan £75. Liverpool...
View ArticleDUBI MATASHIN DA YA SAYAR DA KANINSA 20,000 SABODA YA BIYA SADAKI
A Jahar Neja Hukumar Yan sanda tayi kamen wani matashi Aliyu Basala Mohammed Yakutchi mai shekaru 19 wanda ya saida karamin kaninsa mai shekaru 6 ga wani mai suna Legbo da ke garin Afuwagi da ke...
View ArticleKARANTA KAJI : YADDA WARIN JIKIN WANI MATAFIYI YASA JIRGIN SAMA YAYI SAUKAR...
Jirgin saman yayi saukan bazata bayan warin jikin wani fasinja ya sanya sauran mutane dake kewaye da shi amai da suma. Jirgin na Transavia na hanyar zuwa hutu Spain ya yi saukan bazata lokacin da...
View ArticleAN GAYYACI ADAM A ZANGO KASAR FARANSA DOMIN GABATAR DA WASAR SALLAH
Shararen jarumin Kannywood kuma mawaki, Adam Zango, zai tafi kasar Faransa domin hallartan nadin sarauta da za’ayi wa wasu hausawa mazauna kasar inda kuma ake sa ran zaiyi wasa a wajen taron. Kamar...
View ArticleREAL MADRID TA DORAWA RONALDO DA BALE LAIFIN BARIN ZIDANE KULOB DIN
Yan kungiyar Real Madrid sun bayyana rashin jin dadin su akan barin kungiyar da tsaohon manaja kuma jagoran kungiyar Zinedine Zidane, yayi da kuma dara laifin akan kungiyar Manchester United, da ta...
View ArticleMU NUNA JURIYA DA KISHIN KASA MU BA WA SHUGABAN KASA GOYON BAYA:
Daga Ibrahim Jalo Jalingo 1. Yana daga nau’in gamammiyar maslaha ga mu ‘yan Nigeria mu kara nuna juriya, da kishin kasa, mu ba wa shugaban Kasa goyon baya a kan kokarinsa na gyara Nigeria, da halayyar...
View ArticleKungiyar Matasa Masu Aikin N-Power Ta Kasa Za Su Yi Taron Gangamin Nuna Goyon...
Kungiyar Matasa Masu Aikin N-Power Ta Kasa Za Su Yi Taron Gangamin Nuna Goyon Baya Ga Shugaba Buhari A Abuja Kungiyar Matasa “N-Power Youth Council Of Nigeria” Masu Aiki Karkashin Shirin nan Na Samarwa...
View ArticleSAURARI WAKAR DA AKAYIWA RARA KAN CINYE MILYAN DARI TA MAWAKA
ABUNDA KASHUKA ANYIWA MAWAKI RARA WAKA KAN CINYE NAIRA MILYAN DARI TA KUNGIYAR MAWAKA DAGA AUWAL M KURA Biyo Bayan Ikirarin Da Fitattacen Mawakin Nan Dauda Kahutu Rara Yayi Nacewa Babu Wani Mawaki...
View ArticleAkwai Yiyuwar Hukumar Yan Sanda zata kama shugaban Majalisar Dattawa Wato...
Akwai Yiyuwar Hukumar Yan Sanda zata kama shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki Wata majiyar jaridar ” Premium Times” ya nuna cewa Shugaba Muhammad Buhari ya amincewa Shugaban Rundunar ‘Yan Sanda,...
View ArticleScholarships: Jami’ar Renmin dake China zata fara bada Tallafin karatu na 2018
Scholarships: Jami’ar Renmin dake China zata fara bada Tallafin karatu na 2018 Jami’ar na bada tallafi kara ga masu ci gaba da karatun su a kasar tasu da china. Jami’ar Renmin tana bincike a kan...
View ArticleIbada Ko Nishadi, Samari Da Yan Mata Wajan Sallar Tahajjud?
A yau dandalinVOA ya waiwayi dabi’ar nan da samari da yan mata ke yi a lokacin da ake gabatar da sallar tahajjud , Mal Abdullahi ya ce wannan dabi’a ce da aka dade ana yi, dan haka lokaci ne da samari...
View ArticleHANYOYIN MAGANCE MATSALAR LAYIN KA NA MTN BA TARE DA BATA LOKACI BA
Shafin Mujallarmu a koda yaushe na kokarin kawo muku bayanai masu amfani musamman masu magance muku matsalolin ku na rayuwa, hakan yasa a wannan karon muka kawo muku wata sabuwar hanyar magance...
View ArticleKARANTA KAJI: IRIN RASHIN JITUWA DA AKA SAMU TSAKANIN FACEBOOK DA WHATSAPP
Rashin jituwa ta barke tsakanin shugabannin kamfanonin Facebook, da na manhajar Whatsapp, kamfanonin biyu sun hau teburin munki wanda suke neman barin makudan kudade a tsakanin su da suka kai damar...
View ArticleKIWON LAFIYA: AMFANI 8 DA SHAN RUWA DUMI KE YI GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM
Amfani 8 Da Shan Ruwan Dumi Ke Yi Ga Lafiyar Jikin Dan Adam Likitoci da dama sun gudanar da bincike kan amfanin shan ruwan dumi inda suka shawarci jama’a da su yawaita shan ruwan dumi musamman da safe...
View Article[WAYA] DUBA WAYOYIN ANDROID NA KASA DA 50,000 DA SUKA FI KOWANE A NAJERIYA
Shafin Mujallarmu na kokarin a koda yaushe kawo muku mahimman labarai da zasu amfane ku, a wannan karon mun kawo muku bayanai akan waya. zaka iya dubawa kaga wayoyin kasa da 50,000 a Najeriya da suka...
View ArticleKISAN KIYASHI: SAMA DA ‘YAN GUDUN HIJIRA 300 KE ZAUNE A DAMBA, GWAMNATI BA...
‘Yan gudun hijira Maza da mata Yara da mata tsoffi ke zaune da wani yanki na Damba a cikin garin Gusau. ‘Yan gudun hijirar da da yawansu ya Kai 300 da suka fito Daga karamar Hukumar mulkin Bungudu,...
View ArticleDUBA KAGA SHAHARARRUN ‘YAN WASAN KWALLON KAFA NA DUNIYA GUDA 10 DA REAL...
DUBA KAGA SHAHARARRUN ‘YAN WASAN KWALLON KAFA NA DUNIYA GUDA 10 DA REAL MADRID KE ZAWARCIN SU A WANNAN SHEKARA. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda muka sani dai Real Madrid tana daga cikin jerin...
View Article