Shararen jarumin Kannywood kuma mawaki, Adam Zango, zai tafi kasar Faransa domin hallartan nadin sarauta da za’ayi wa wasu hausawa mazauna kasar inda kuma ake sa ran zaiyi wasa a wajen taron. Kamar yadda jaqridar Premium Times ta ruwaito, Zango zai yi waka a taron da za ayi a ranar 23 ga watan Yuni […]
The post AN GAYYACI ADAM A ZANGO KASAR FARANSA DOMIN GABATAR DA WASAR SALLAH appeared first on MUJALLARMU.