Yan kungiyar Real Madrid sun bayyana rashin jin dadin su akan barin kungiyar da tsaohon manaja kuma jagoran kungiyar Zinedine Zidane, yayi da kuma dara laifin akan kungiyar Manchester United, da ta nuna ra’ayi akan Gareth Bale. Zinedane Zidane, ya bayyana barin kungiyar ne a wani taron manema labarai da ya kira byan shekaru biyu […]
The post REAL MADRID TA DORAWA RONALDO DA BALE LAIFIN BARIN ZIDANE KULOB DIN appeared first on MUJALLARMU.