Daga Ibrahim Jalo Jalingo 1. Yana daga nau’in gamammiyar maslaha ga mu ‘yan Nigeria mu kara nuna juriya, da kishin kasa, mu ba wa shugaban Kasa goyon baya a kan kokarinsa na gyara Nigeria, da halayyar ‘yan Nigeria. Lalle ne idan har muka ba shi goyon baya ya cimma burinsa, da manufarsa cikin wannan ruyaa […]
The post MU NUNA JURIYA DA KISHIN KASA MU BA WA SHUGABAN KASA GOYON BAYA: appeared first on MUJALLARMU.