Scholarships: Jami’ar Renmin dake China zata fara bada Tallafin karatu na 2018 Jami’ar na bada tallafi kara ga masu ci gaba da karatun su a kasar tasu da china. Jami’ar Renmin tana bincike a kan bangarori daban daban musaman na humanities and social sciencesIt wanda Gwamnatin ke daukar Nauyi. Duba kaga abunda ake bukata Applicants […]
The post Scholarships: Jami’ar Renmin dake China zata fara bada Tallafin karatu na 2018 appeared first on MUJALLARMU.