Akwai Yiyuwar Hukumar Yan Sanda zata kama shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki Wata majiyar jaridar ” Premium Times” ya nuna cewa Shugaba Muhammad Buhari ya amincewa Shugaban Rundunar ‘Yan Sanda, Ibrahim Idiris kan ya cafke Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki bisa zarginsa dahannun kan kisan akalla mutane 20 a wani Fashin banki da aka yi […]
The post Akwai Yiyuwar Hukumar Yan Sanda zata kama shugaban Majalisar Dattawa Wato Bukola Saraki appeared first on MUJALLARMU.