Kungiyar kwallon Kafa ta Manchester City tana shirin kammala cinikin dan wasan gefe daga kulob din Leicester City, mai suna Riyad Mahrez, mai shekaru 27 da haihuwa akan kudi fam miliyan £75. Liverpool ta kara kaimi wajan sayen dan wasan tsakiya kuma Kaftin a kungiyar Lyon, mai suna Nabil Fekir mai shekaru 24 a duniya […]
The post Hada-Hadar Kasuwanci Da Zawarcin Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya appeared first on MUJALLARMU.