A yayinda kungiyoyin kwallon Kafa na duniya suka fara zawarcin ‘yan wasan da zasu fafata masu a gasar lig lig ta kasashe daban daban a bana. Kungiyar kwallon Kafa ta Manchester United zata biya yuro miliyan €140 kimanin fam miliyan £121 kan sayen dan wasan gefe na kungiyar Real Madrid mai suna Gareth Bale, mai […]
The post Manchester United Da Chelsea Na Ra’ayin Zawarcin Dan Wasan Barcelona appeared first on MUJALLARMU.