1. Daga cikin sharuddan da suka gindaya sun hada da janye kararrakin da aka shigar a kan shugaban majalisar dattawan kasar Abubakar Bukola Saraki. 2. Bai wa Kakakin majalisar wakilan tarayya Yakubu Dogara da tsohon gwamnan jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso damar samun gurabu a zaben share fage da jam’iyyar APC ta gudanar a […]
The post Sharuddan Da Saraki, Dogara Da Su Kwankwaso Suka Gindaya Domin Zama A APC appeared first on MUJALLARMU.