Dan wasan gaba na Liverpool dan kasar Masar Mohammad Salah, ya ce yana da karfin guiwar cewar zai samu damar fafatawa a gasar cin kofin duniya na 2018 da za’ayi a kasar Rasha. Dan wasan ya fadi hakanne sakamakon raunin da ya samu a kafadarsa a wasan karshe na cin kofin zakarun nahiyar turai na […]
The post Karanta Kaji: Mohammad Salah Ya Bada Tabbacin Fafatawa A Gasar Cin Kofin Duniya appeared first on MUJALLARMU.