Kocin kungiyar Newcastle united Rafael Benitez, ya bukaci ya cigaba da zama a kungiyar maimakon ya koma kungiyar Westham da aiki, sai dai kuma yace yana da bukatar shugaban kungiyar Newcastle, Mike Ashley ya bashi tabbacin cewar zai sake masa kudi na sayen ‘yan wasa a kakar wasan bana kafin ya amince da zaman sa […]
The post Hada-hadar Kasuwanci Da Zawarcin Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa- Duba dan Wasan da ManU zata saya appeared first on MUJALLARMU.